Manyan Arewa Na Yin Taro A Kan Matsalar Tsaro
Gamayyar gwamnonin Arewacin Najeriya na gudanar da taro a jihar Kaduna sakamakon taɓarɓarewar tsaro a yankin. Gwamnonin tare da shugabannin gargajiya na Arewa suna yin taron ne a gidan Sir Kashim Shettima da ke Kaduna. A yau Alhamis aka buɗe…
Zargin Kisan Ƴar Aiki – Kotu Ta Kori Ƙarar Fatima Hamza
Kotun majistire mai lamba takwas da ke zamanta a Gyaɗi-gyaɗi ta kori ƙarar wadda ake zargi da kisan ƴar aikin ta. Kotun ta sallami wadda ake zargi mai suna Fatima Hamza a bisa rashin gabatar da hujjojin da kotu za…
Rana Ta Biyu Masu Adaidaita Sahu Su Na Yajin Aikin A Kano
An shiga rana ta biyu a yajin aikin da matuƙa babur mai ƙafa uku wanda aka fi sani da adaidaita sahu suka tsunduma a jihar Kano. Tun a jiya masu tuƙa babur mai ƙafa uku wanda aka fi sani da…
Bayan Ƙura Ta Lafa – Za A Buɗe Kasuwar Shasa Ta Jihar Oyo
Gwamnan jihar Oyo ya bayar da umarnin buɗe kasuwar shasa bayan da rikici ya lafa a jihar. Gwamnan ya bayar da umarnin buɗe kasuwar ne a yau kuma a cikin gaggawa. Rufe kasuwar ya samo asali ne sanadin rikici tsakanin…
Kwanaki Huɗu Da Sace Ɗaliban Kagara – Ina Aka Kwana?
Kwanaki huɗu da sace ɗalibai da malamai a makaranatar sakadiren kwana ta Kagara a jihar Neja. Gwamnatin jihar ta ce tana tattaunawa da ƴan bindigan din ganin an sako ɗaliban da malamansu da ma iyalan malaman. Sakataren gwamnatin jihar Alhaji…
Ƴan Sanda Sun Kama Wanda Ya Kashe Maƙocinsa Saboda Ya Sace Masa Akuya
Jami’an ƴan sanda a jihar Rivers sun kama wani mai suna Chibueze Ojiriome bisa zargin kashe maƙocin sa. Chibueze ya hallaka maƙocinsa bayan ya saci akuyar sa kuma ya kashe ta. Wani da abin ya faru a gaban say a…
Dole A Tace Fim Ko Waƙa Kafin A Saka A Youtube – Hukumar Tace Fina-Finai Ta Ƙasa
Hukumar tace fina-finai a Najeriya ta jaddada dokar tace fim ko waƙa kafin sakawa a shafin Youtube. Muƙaddashin shugaban da ke kula da shiyyar Arewa maso yamma a Najeriya Umar G. Fage ne ya bayyanahakan a wata sanarwa. Ya ce…
Abin Fashewa Ya Raunata Yara Bakwai A Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da fashewar wani abu wanda har ya raunata mutane bakwai a jihar. Jami’an tsaro sun ce wani abun fashewa ya fashe a wani gida da ke unguwar Mangworo a ƙaramar hukumar Igabi ta jihar. Kwamishinan…
Zargin Kisan Ƴar Aiki A Kano – Kotu Ta Sake Saka Ranar Sauraron Hujjoji
A yau 16 ga watan Fabrairu babbar kotun majistire mai lamba takwas ta saka don ci gaba da sauraron ƙarar matar nan da ake zargi ta kashe ƴar aikin ta. Ana zargin Fatima Hamza da kashe yar aikin ta a…
Ƴan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Ya Yi Fyaɗe Ya Kashe Yarinyar
Rundunar ƴan sanda a jihar Yobe ta kama wani mutum mai shekaru 38 a duniya bayan yay i wa wata yarinya fyaɗe sannan ya halaka ta. Mutumin mai suna Sani Sale ana zargin sa da yi wa wata yarinya fyaɗe…