A Karkashin Gwamnatina An Samu Nasarori A Fannin Tsaro Da Bunkasar Tattalin Arziki – Buhari
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce an samu nasarar magance matsalolin tsaro da bunkasar tattalin arziki a zamanin mulkinsa da ya shafe shekara takwas. Buhari ya bayyana haka ne…
Gwamnan Jihar Nasarawa Ya Dakatar Da Hadiman Gwamnatinsa
Gwamnan Jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya dakatar da dukkan mashawartanshi, hadimai na musamman da sauran wasu masu rike da mukamai a gwamnatinsa. Gwamnan ya sallami jami’an gwamnatin nasa ne a…
Gwamnatin Tarayya Na Shirin Aiwatar Da SabonTsarin Karatu Na Shekaru 12 A Kasar
Gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin aiwatar da sabon tsarin karatu na 12-4 maimakin tsarin 6-3-3-4 da ake kai a yanzu. Hakan na nuni da cewar karatun firamare shekara shida da…
Majalisar Wakilai Ta Amince Da Karin Kasafin Kudin Shekarar 2025
Majalisar Wakilai ta Kasa ta amince da bukatar shugaban Kasa Bola Tinubu na kara kasafin kudin shekarar nan ta 2025 daga Naira tiriliyan 49.7 zuwa Naira tiriliyan 54.2. Bukatar hakan…
Mutane Sama Da 7,000 Sun Dawo Najeriya Bayan Tserewa Sakamakon Rikicin Boko Haram
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta dawo da mutane 7,790 waɗanda su ka yi gudun hijira sakamakon hare-haren mayakan Boko Haram. Hadimin gwamnan jihar Borno Dauda Iliya ne ya bayyana haka…
Gobara Ta Ƙone Shanu Da Akuyoyi Da Raguna Sama Da 70 A Kano
Wata gobara ta kone shanu da dabbobi da tsintsaye sama da 70 a Kano. Gobarar ta faru ne a ƙauyen Danzago da ke karamar hukumar Danbatta a jihar Mai magana…
Garkuwa Da Mutane A Najeriya Ya Ragu Da Kaso 16.3
Cibiyar yaƙi da ta’addanci ta Najeriya karkashin ofishin mai ba shugaban ƙasa shawara kan sha’anin tsaron ƙasa ta ce an samu raguwar yin garkuwa da mutane don neman kuɗin fansa…
Ribadu Ya Bukaci Naja’atu Muhammad Ta Gaggauta Bashi Hakuri Bisa Bata Masa Suna
Mai bai’wa shugaban Kasa Tinubu shawara kan sha’anin tsaro Malam Nuhu Ribadu ya bukaci da Hajiya Naja’atu Muhammad da ta nemi ya fiyarsa akan wani bidiyo da ta yi a…
Gwamnatin Tarayya Ta Kafa Kwamitin Da Zai Yi Bibiya Akan Karin Kudin Kira A Kasar
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamti da zai bibiyi karin kudin kiran waya da data da aika sakonni da aka amince a yi da kaso 50. An cimma matsayar haka…
Gwamnatin Jihar Katsina Za Ta Tallafawa Matasa Sama Da 1,000 A Jihar Don Su Dogara Da Kansu
Gwamnatin Jihar Katsina Karkashin jagorancin gwamna Malam Umar Dikko Radda ta fitar da Naira miliyan 252 domin tallafawa matasa 1,016 a dukkan fadin Kananan hukumomin Jihar 34. Hukumar Raya Kamfanoni…