Ranar lahadi sha uku ga Janairu za’a fara gasar cin kofin kwararru ta Najeriya da Kungiyoyi ashiri da hudu{24}mai makon ashirin kamar yadda aka saba.
Wannan matakin na zuwane bayan kakar wasan data wuce ba’akamallata ba ballantana asan kungiyoyin da zasu fadi zuwa ajin matasa na kasa wanda hakan yasa aka dauko kungiyoyi daga ajin matasa nakasa inda suka zama ashirin da hudu sannan kuma hukumar wasanni ta raba gasar rukuni biyu kowanne rukunin kungiyoyi 12 zasu kara da junansu inda daga karshe kungiyoyi hudu zasu fadi a kowanne rukuni wanda hukumar wasanni take fatan ta mayar da gasar kungiyar ashirin kamar yadda aka sabayi abaya.
Amma duk da haka tuni wasu daga cikin masu horar da ‘yan wasa agasar suka soki tsarin nayin gasa da kungiyoyi sama da ashirin wanda suke ganin wananne karon farko kuma a gasar da take cike da kalu bale.



Buy Synthroid Selbsthilfegruppe Levitra [url=http://prilipills.com]buy priligy[/url] Amoxicillin To Treat Acne Tadalis Sx Soft Female
Prix Du Cialis Avec Ordonnance [url=http://buycheapcial.com]cialis[/url] Cephalexin Rimadyl Mix Buy Now Legally Generic Macrobid Real Store