Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Wata mata ta zama Kura bayan da wasu mutane suka baɗa mata hoda

A unguwar Kofar Naisa cikin birnin kano wasu mutane da ake zargin sun baɗawa wata mata hoda yayin da nan take ta zama kura.

Ba da daɗewa ba kuma mutane suka yinƙura tare da cafke mutanen inda aka miƙasu zuwa ga caji ofis ɗin ƴan sanda na gwale.

Ku biyomu don jin cikakken yayin da muke dakon jin ta bakin ƴan sanda bayan sun binciki waɗanda ake zargi.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: