Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labaran ƙasa

An tsayar da naira 30.000 a matsayin mafi ƙarancin albashi a Najeriya

Majalisar wakilai a Najeriya ta tsayar da naira 30.000 a matsayin mafi ƙarancin albashi.
A kwanakin baya ne kuma shugaba Muhammadu Buhari ya rattaɓa hannu kan yarjejeniyar da aka cimma a kan 27.000 wanda ƙungiyar kwadago ta ƙi yin na am da hukuncin.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: