Mahaifin tsohon Gwamnan Kano kuma hakimin Madobi Alhaji Musa Saleh Kwankwaso ya nuna Gmwannan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda ya cancanta a zaɓa a zaben 2019 kamar yadda sakataren yaɗa labaran gwamnan ya wallafa.

Cikin sanarwar Alhaji Musa Saleh Kwankwanso ya ce zai yi duk mai yuwuwa wajen ganin an marawa gwamna Ganduje baya a zaɓen 2019

Furucin hakan ya fito ne yayin da gwamna Dakta Abdullahi Ganduje ya ziyarci fadarsa a Kwankwaso ƙaramar Hukumar Madobi

Leave a Reply

%d bloggers like this: