Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Ƴan sanda na farautar Ummi Zee-Zee

‘Yan Sanda na Farautar Ummi ZeeZee kan kazafin da ta yi wa Zaharaddeen, Fati, Sani Danja

 

Wani abu da nake so in sanar da kai kuma shine Ummi fa ba ma ‘yar Kannywoood bace yanzu. Da dai ta yi Kannywood amma yanzu bata harkar ta a farfajiyyar. Yaushe rabon da ace wai ta yi fim ko an ganta tana shirya fim. Ko ana Maganan matan fim yanzu sai dai mata kamar su Hadiza Gabo, Rahama Sadau, Nafeesat Abdullahi, Fati Washa da sauran su amma ba dai Ummi ZeeZee ba. Saboda haka ina kira gareta da ta bayyana kanta ko ta kai kanta ofishin ‘yan sanda a Kaduna domin idan ba haka ba duk inda aka ganta za a kamata. Domin kuwa sai ta gaya mana a ina muka yi sata, da ta kira mu barayi sannan wa ya bamu miliyoyin kudin da ta ce mun ki bata.” Inji ‘Sarkin Yakin Atiku’ Zaharaddeen Sani.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: