Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Gobara ta cinye ɗakunan kwanan ɗaliban jami’ar Fasaha ta wudil da ke Kano

Daga Basheer sharfaɗi

Wata Gobara da ba a san musababbabin tashinta ba ta cinye dukiya mai tarin yawa a ɗakin kwana na mata da ke jami’ar fasaha ta wudil cikin garin Kano.

zuwa yanzu dai babu ƙiyasin adadin da gobarar ta cinye.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: