Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Mahaifin Ibro ya rasu

Allah ya yiwa Mahaifinmarigayi fitaccen ɗan wasan barkwancin nan Rabilu Musa Ibro wato rasuwa Alhaji Musa.

Marigayi ya rasu bayan fama da jinya da yayi.

Ya rasu ya bar matansa da yaƴa da dama, kafin rasuwar marigayi Alhaji Musa, ɗansa Rabilu Musa Ibro wanda fitaccen ɗaan wasan barkwanci ne ya rasu shekaru da dama da suka shuɗe.

da fatan Allah ya jiƙansa da gafara amin.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: