Hukumar yakin cin hanci da rashawa tare da almundahana (EFCC) tana sanar da al’ummar Nigeria shirinta na kame duk mutumin da aka gani yana siyen kuri’ar zabe a wajen zabe gobe asabar…

EFCC tana kira ga al’umma da suyi amfani da lambobin dake kasa su kirawo a duk lokacin da suka ga wani mutum yana kokarin siyan kuri’a a filin zabe ko a wani waje na musammam….
LAMBOBIN DA ZA’A KIRA SUNE…

ABUJA HQ—- 08141219896, 09077928772, 09051923475, 09074456025
ABUJA ZONAL OFFICE —09051916064, 09066270016, 08123827088

LAGOS OFFICE —08033106347, 08123828744
PORT HARCOURT OFFICE —- 08024428265
KANO OFFICE —08090939606
GOMBE OFFICE —07061813411
KADUNA OFFICE —08058437872
ENUGU OFFICE —07064917920
BENIN OFFICE —08188722502
MAIDUGURI OFFICE —08035899836
UYO OFFICE —08055112603, 08180008030
SOKOTO OFFICE —08081765401
ILORIN OFFICE —08034516071
MAKURDI OFFICE —08036328837
IBADAN OFFICE—08113883322, 09030000520
Akwai karramawa ta musammam ga duk wanda ya bayar da ingantaccen bayanin daya temaka wajen kame masu shirin siyan kuri’a.