Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Buhari ya kira taron gaggawa a kan zaɓe yanzunnan

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kira taron gaggawa a fadarsa don tattauna al amuran da suka shafi siyasa.

Shugaban wanda ya ke gudanar da taron tare da gwamnonin jam iyyar APC da ma masu ruwa da tsaki a ciki.

Har yanzu muna bibiyar maƙasudin wannan taro na gaggawa.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: