Shugaba Buhari ya umarci jami an tsaro da su kawar da suk wanda ya saci akwatin zaɓe.

Cikin jawabin shugaban ƙasa Buhari yayin tattaunawa da masu ruwa da tsaki na jam iyyar APC ya ce, duk wanda aka kama da satar akwatin zaɓe a bakin ransa.

Cikin zargin samun tazgaro da ka iya haifar da naƙasu a yayin zaɓen, shugaba Buhari ya umarci jami an tsaro da su kawar da duk wanda ya yi yunƙurin hakan a lokutan zaɓe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: