Shugaban rundunar sojin ƙasa a Najeriya ya sha alwashin daƙile duk wata barazana da za ta auku a lokutan zaɓe.
Laftanal Tukur Yusuf Burtai ya yi wannan jawabi ne cikin harshen turanci yayin taron manema labarai a helkwatar rundunar da ke Abuja.
Ya ce ko da a cikin soja aka samu masu hannu cikin tada fitina za su ɗanɗana kuɗarsu, kalli jawabin a ƙasa.