Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labaran ƙasa

Gwamnatin tarayya ta ware ranar juma’a a matsayin ranar hutu ga ma’akata

Gwamnatin tarayya ta ware gobe juma’a 21/02/2019. A matsayin ranar hutun ma’aikata.
Sanarwar ta fito ne daga bakin ministan cikin gida Abdurrahman Danbazau ya fitar a jiya.
Inda ya bayyana cewa an bada hutun ne don ma’aikata su samu daman shiri don tunkarar zaɓe da za’a gudanar ranar Asabar.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: