Shugaban majalisar Wakilai ta Tarayya, Yakubu Dogara ya lashe zaben kananan hukumomin da yake wakilta a majalisar Wakilai ta Tarayya.

A sakamakon Zabe da aka bayyana a yau, Dogara ya kada abokin takarar sa na Jam’iyyar APC, Dalhatu Kantana.

Dogara ya samu kuri’u 73,609 Inda Dalhatu Kantana na jam’iyyar APC ya samu to kuri’u 50,078.

Premium Times.

Leave a Reply

%d bloggers like this: