Ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a inuwar jam’iyar PDP na ganawar sirri da tsohon shugaban najeriya Kuma shugaban kwamitin sulhu da zaman lafiya janar Abdussalami Abubakar mai ritaya,.
Ganawar tasu zata mai da hanakali ne kan yadda zasu shigar da kotu inda suke ƙalubalantar nasarar da muhammad Buhari ya samu a zaɓen 2019.

Cikin waƴanda suka halarci taron akwai shugaban Katolika Martins Kuka, Rev Attah Barkindo, shugaban jam’iyar PDP Uche Secundus, sai shugaban majalisar Dattawa mai barin gado Bukola Saraki, da shugaban majalisa yakubu Dogara.
Ganawar ana yin shi ne Abuja wanda aka shiga tun ƙarfe 6:00 na yammacin yau

Leave a Reply

%d bloggers like this: