A shirye muke don shiga kotu idan an kaimu ƙara
Shugaban jam iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya bayyanawa mujallar Matashiya cewar, basu da labarin wata jam iyya ta kaisu ƙara kotu bisa ƙalubalantar zaɓe, idan ma hakan ta kasance a shiye suke don bayyana a gaban kotu….
Sama da mutane miliyan 15 ƴan Najeriya Duk ƴan kwaya ne– Buba Marwa
Buba Marwa shine Shugaban kwamitin da shugaban ƙasa muhammad Buhari ya kafa da zai yi, yaƙi da shan miyagun kwayoyi, a Da yake jawabi kan wani ƙi yasi da aka fitar Alhaji Buba Marwa, ya bayyana cewa, ƙiyasin da aka…
Duk ƙungiyar da ke son siyan Pogba sai ya biya Euro miliyan 16 a matsayin Albashi
Shararren Ɗan wasan tsakiya Paul Pogba dake Manchester United zai bukaci albashi mafi tsoka daga duk ƙungiyar da ta yi masa tayin komawa ƙungiyar su. Wakilin Pogba, Mino Raiola ne ya bayyana haka yayin sanar da adadin kuɗaɗen da suka…
‘Yan Fashi sun harbe mutane shida a Yola
‘Yan Fashi sun harbe mutane shida (6) a Yola Rahotonni daga jihar Adamawa na cewa wasu ‘Yan Bindiga dauke da makamai sun hallaka mutane shida (6) har lahira a yammacin jiya Jumu’a akan titin Ngurore zuwa Yola dake karamar Yola ta Kudu. Majiyar Mujallar Matashiya ta tabbatar…
An gano wanda ya kai harin masallacin NewZealand na da Alaƙa da wata Ƙungiya
Bayanin dake fitowa ta bakin shugaban Gwamnatin ƙasar Austria, Sebastian Kurz ya bayyana cewa, maharin masallacin Newzealand ya na da alaƙa da wata ƙungiya dake Rajin nuna wariyar Farar Fatar ta Austriliya. Bayanai sun nuna cewa shugaban kungiyar, Martin Sellner…
Ba wani chanji da Sabon mai horar da Manchester ya kawo wa ƙungiyar–VANGAAL
Tsohon mai horas da ƙungiyar Manchester United dake ingila, Luiz Vangaal. Ya ji takaici matuƙa kan salammar da akayi wa tsohon kocinta Jose Mourinho kan rashin taɓuka komai. Sai dai Vangaal yace Wannan sabon mai horas da ƙungiyar Olegunar Solkjaer…
An Haifi ƴan Biyu, Iyayensu Daban Daban
Bahaushe na cewa Inda Ranka kasha kallo, tabbas abin haka yake, don kuwa gashi Wani Abin Al’ajabi ya faru, inda wata mata haifi ƴan biyu, sai dai kuma bincike ya tabbatar Kowanne da Ubansa. Matar ƴar ƙasan chana da ba’a…
Ƙungiyar EU ta tabbatar da Tafka kura kure a zaɓen jihar Kano
Tawagar Masu sa ido na Ƙungiyar Tarayyar Turai sun tabbatar, da sanun tashin hankali da sayen ƙuri’u da tare da firgita jama’a. A lokacin gudanar da kammala zaɓen jihar kano. Ƙungiyar ta EU ta ce, ta damu sosai kan yadda…
Bincike ya nuna yawan cin kwai na maganin gigin tsufa – Mujallar Matashiya
Wani binciken masana a ƙasar Amurka ya nuna cewar akwai sinadarai da ke ƙara ƙarfin kwakwalwa waɗanda ke cikin kwai. Binciken masana a kan bin diddigin kan sinadaran da ke ƙunshe cikin kwai ya nuna cewa matuƙar mutum na…
Shek Ahmad Sulaiman Kano ya kuɓuta daga hannun masu garkuwa da mutane
Rahotannin da muke samu a halin yanzu cewa an sako Shek Ahmad Sulaiman Kano, wanda masu garkuwa da mutane suka ɗaukeshi a hanyarsa ta dawowa daga Kebbi. A makonnin da suka gabata ne dai aka ɗauke babban malamin kuma a…