Wata kotu a jihar Kano ta kwace takarar Abba Kabir na jam iyyar PDP bisa wasu kura kurai da kotun ta gamsu da cewar ya aikata yayin zaen idda gwani.

Babbar kotun tarayya da ke Kano ta kori takarar Abba Kabir na jam iyyar PDP ne a yau bayan da kotun da saurari shaidu a kan shari ar.

Sai dai jam iyyar PDP ta jihar karashin shugabancin Rabi u Sulaiman Bichi ya bayyana daukaka kara a kan matakin da kotun ta dauka a yau.

Idan ba a manta ba kuma a kwanakin baya ne dai kotun da kori karar dan takarar gwamnan Kano Jafar Sani Bello ya shigar da nufin bashi takara , bisa hujjojinsa na cewar ba a bi tsari da dokokin demokaradiyya ba waje fitar da yan takara.

karin yabani na nan tafe

Leave a Reply

%d bloggers like this: