Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙalu balanci tsohon gwamna kuma sanata mai wakiltar kano ta tsakiya Eng DR Rabi’u musa kwankwaso, da yazo ya gabatar da shaidar da zata tabbatar shi cikakken injiniya ne.
A iya sanin mu kwankwaso ko Jarabawar kammala pramare bai ci ba, daga nan aka sanya shi a makaranta koyon sana’oi, a cewar ganduje.
Wannan sanarwar ta fito ne a wata takarda da babban Sakataren yaɗa labarai na gidan gwamnati kano Abba Anwar ya sanya wa hannu.
Kamar yadda majiyar mu ta solace base ta rawaito.

Leave a Reply

%d bloggers like this: