Mahaifiyar babban malamin addinin musulunci kuma kwamandan hizba na jihar Kano She Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa rasuwa.

Mahaifiyar ta rasu ne bayan doguwar jinya da ta sha, ana sa ran yi jana izarta a yau da misalin karfe 11 na safe Daurawa Da ke Unguwar ‘Yar Akwa Tudun Fulani Na’ibawa.

