A ƙaramar hukumar birni aka samu wasu fusatattun matasa sun ƙone motar da ke ɗauke da akwatunan zaɓe na sharaɗa da ke ƙaramar hukumar birni.

Shaidun gani da ido sun bayyanawa mujallar Matashiya cewar matasan sun afkawa motar ne yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa ofishin hukumar zaɓe na ƙaramar hukumar birni wato KMC.

Leave a Reply

%d bloggers like this: