Ana Gab da kammala ƙidayar sakamakon ƙaramar hukumar nasarawa, bayan da aka kwashi akwatunan ƙuri a aka tafi da su ofishin hukumar zaɓe na jihar Kano.

Har yanzu jama a na dakon jin sakamakon tare da jin wanda ya yi nasara daga bakin waɗanda abin ya shafa.

