Farfesa Muhammad yahuza Bello kenan a lokacin da yake bayyana zaben gwamnan jihar Kaduna.
Nasiru El Rufa’i na jam’iyyar APC shi ne ya lashe zaben da kuri’a 1,045,427, yayain da Ashiru Kudan na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 814,168.
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta