Hukumomin lafiya ta ƙasar italiya ta sanya dokar hana yara zuwa makaranta har sai an tabbatar da shaidai da ke nuna cewa anyi wa yara Rigakafin cutar ƙyanda.
Hukumomin sun ɗauki wannan matakin ne la’akari da yadda cutar ƙyanda ya bulla a ƙasar ta Italiya, wanda ya janyo asarar rayuka da dama.
Haka zalika hukumomin sun ɗauki tsairaran matakai kan iyayen da suka ƙi miƙa yaransu don yi musu Allurar Rigakafin ƙyanda da sauran cututtukan da kan addabi ƙananan yara.

Leave a Reply

%d bloggers like this: