Bayan fafata yajin aiki tare da kai ruwa rana da ƙunyar kwadago da yi a akwanakin baya, a yau dai majalisar wakilan ta amince da mafi ƙarancin albashin naira 30,000.

Majalisar ta bayyana hakan ne a zaman da ta yi yau Talata, bayan da kwamitin da aka ɗorawa alhakin tattauna batun da kuma bincike ya kammala aikinsa, wanda ya ƙunshi amincewa da ƙarin albashin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: