Shugaban riƙo na jam iyyar PDP Rabi u Sulaiman Bichi ya nemi hukumar zaɓe Inec reahen jihar Kano da ta bayyana zaɓen ɗan majalisar ƙaramar hukumar Nassarawa.
Ya ce babu wani dalili da zai hana hukumar bayyana sakamakon.
Sai dai shugaban zaɓwen ya ce duba ga rikicin da aka samu a baya wanda ya haɗɗasa raahin samun sakamakon wata mazaɓar hakan ya sa ba za a iya bayyanawa ba har sai an gabatar da sakamakon
Mazaɓar dai ita ce Gama.