Sakamakon zaɓen Kano kai tsaye daga ɗakin tattara sakamako

Aliyu Sani Maɗakin gini ɗaya daga cikin wakilan jam iyyar PDP a ɗakin ytattara sakamakon zaɓe ya nemi hukumar zaɓen da ta yi fatali da sakamakon.

A cewarsa an samu hatsaniya a wurare da dama wanda kuma ya saɓa da dokar hukumar zaɓe.

Sai dai hukumar zaɓen ta nemi ya adana bayanansa har zuwa lokacin karɓar ƙorafe ƙorafe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: