Yayin da Farfesa BB Shehu ya bayyana Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan da ya lasge zaɓen shekarar 2019, sai daiba a faɗi sakamakon ɗan majalisar ƙaramar hukumar nassarawa ba.

An dakatar da karɓar sakamakon ɗan majalisar dai tun a wancen lokaci sakamakon rashin samun takardun bayanan sakamakon da hukumar zaɓe ta ce ba a samu ba.

Dakta Abdullahi Ganduje dai ya samu ƙuri u
1,033,695 wanda takwaransa Abba K Yusf ya samu ƙuri a 1,024,718.

Sai dai shugaban jam iyyar PDP na riƙokuma wakilin jam iyyar PDP a zauren tattara sakamako ya ce ba su gamsu da sahihancin zaɓen ɓa a don haka za su garzaya kotu don neman kadinsu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: