Wakilin jam iyyar PDP a zauren tattara sakamakon zaɓe Aliyu Sani Madakin gini ya buƙaci a soke zaɓen da aka sake na zaɓen gwamna sakamakon rikici da aka samu a yankuna da dama.

Sai dai takwaransa na jam iyyar APC Barau I Jibril ya ce an yi zaɓe cikin jwanciyar hankali ba tare da hayaniya ba ko kaɗan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: