Rahotannin da muke samu a halin yanzu cewa an sako Shek Ahmad Sulaiman Kano, wanda masu garkuwa da mutane suka ɗaukeshi a hanyarsa ta dawowa daga Kebbi.
A makonnin da suka gabata ne dai aka ɗauke babban malamin kuma a wannan lokaci ya kuɓuta daga hannunsu.
Kamar yadda suka na a baya, mutanen da suka yi garkuwa da shi sun buƙaci a basu kuɗin da suka kai naira miliyan 300.