Hukumomin saudiyya sun saki Zainab Aliyu
Rahotannin da ke riskarmu a halin yanzu hukumomin ƙasar saudiyya sun saki Zainab Aliyu Tun bayan da shugaban ƙasa ya umarci da a gaggauta bin duk hanyar da za a kuɓutar da ita, a halin yanzu dai Zainab Aliyu na…
Ana zanga zanga kan kama Zainab, Najeriya ta ɗauki lauyoyin da za su kareta a kotu
A jihar Kano ana zanga zanga bisa kama wata ɗaliba da ake zargin ta shigar da kwaya ƙasar saudiyya. Mahukunta a ƙasar sun kama Zainab ne yayin da suka sauka ƙasar don yin ibadar Umara. sai dai a Najeriya an…
Mahaifiyar Tijjani Asase ta rasu
Mahaifiyar jarumin nan Tijjani Abdullahi Asase ta rasu a yau bayan rashin lafiya da ta yi. Allah ya yi mata rahama.
RAYUWAR MUMINI A RAMADAN
Tare da Abdurrahman Ibrahim Zage *SHIMFIDA* Da sunan Allah ma’abocin rahama da jin k’ai. Tsira da amincinsa su k’ara tabbata ga shugaban talikai (SAW) da ahalinsa da sahabbansa da wad’anda suka bi tafarkinsu da kyautatawa har zuwa ranar sakamako. Ya…
A Gobe litinin za’a saki sakamakon Jarabawar JAMB
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a JAMB ta bayyana cewa a gobe Litinin ne za ta fara sakin sakamakon jarrabawar da ɗaliban da suka rubuta wanda zai fara daga ranar 29 ga watan Afrilu. Babban jami’i a hukumar Dr Fabian Benjamin,…
Sinadarin gyaran gashi – Adon Gari
Tare da Zainab Sani Usman A cigaba da kawo muku kayatattun sinadaran kayan gyaran jiki a yau shafin naku na mata adon gari zai cigaba da kawo muku sinadarin da zakuyi amfani dashi don gyaran gashin mu. Kamar yadda a…
Muddin aka kai mu bango zamu fasa kwai — Masarautun Zamfara
A wani zargi da ministan tsaro Mansur Dan Ali ya yi cewa, akwai wasu manyan sarakunan gargajiya a jihar Zamfara da ke hulda da ƴan bindiga masu kai hare-hare tare garkuwa da mutane. Wannan zargi ya fusata sarakunan jihar har…
Ya angwance a karo na 6 bayan da ya zauna a gwauro fiye da watanni 6
Adam zango wanda jarumi ne a masana antar Kannywood ya kuma angwancewa da amaryarsa sofiyya a can jihar Kebbi. Wannan shi ne karo na 6 da jarumin yake angwancewa. Ya rabu da mata biyar ciki har da uwargidansa da ma…
LEMON KOKOMBA DA KARAS – Girki
LEMON KOKOMBA DA KARAS Tare da maryam Muhammad Ibrahim Uwargida da amarya barka da war haka sanumu da ƙara haduwa ta cikin mujallar Matashiya Kayan haɗin sune Kamar haka Karas Kokomba ɗanyar citta Maisa kamshin lemon sukari Da farko…
Hotuna: Yadda CP Singham yake kai ziyarar lungu da sako na jihar Kano
A ranar laraba 24/4/2019, mai girma kwamishinan yansanda na jihar Kano, CP Wakili Mohammed FSI ya fara kai ziyarar gani da ido a ofishin yankuna na Yansanda da ke Kano, inda ya fara da zuwa yankin Metro, Dala da kuma…