Idan kana raye ba abinda ba za ka ji ko ka gani ba

Dalal amurka $76,000 ya kashe don a mayar sa surarsa ta manyan mata a ƙasar Amurka.

 

Fulvia Pellegrino ɗan ƙasar Amurka wanda a halin yanzu an mayar da siffarsa ta mata, ya siyar da kadarorinsa masu ɗunbin yawa da suka haɗar da gidaje da motoci don tara kuɗaɗen da aka masa wannan aiki.

Babban burinsa a duniya shi ne, ya zama mace kyakkyawa son kowa ƙin wanda ya rasa.

Fulvia mai shekaru 56 a duniya ya gwammace ya cika burinsa kafin barinsa duniya ta hanyar mayar da siffarsa ta mata wanda ya samu goyon bayan matarsa.

Adadin kuɗin dai ya kama kusan Naira miliyan ashirin da bakwai da dubu ɗari uku da sittin 27,360,000 a kuɗin Najeriya.

A halin yanzu dai a iya cewa burinsa ya cika kamar yadda kuke gani a wannan hoto.

Leave a Reply

%d bloggers like this: