wata rana wani malami ya je gidan karuwai bayan ya fito daga gidan sai sukayi karo da dalibinsa, malam ya rasa me zai cewa dalibin can sai malam yace Alhamdulillah Ungozi ta karbi musulinci.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta