Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz yari Abubakar ya bayyana cewa akwai ƴan bindiga sama da 10.000 a jihar.
OGwamnan ya bayyana hakan ne yayin taron masu ruwa da tsaki a harkokin tsaro wanda aka yi a Zamfara.
Ya ce ƴan ta addan sun salwantar da rayuka da dama, duk da irin atisayen wuta da ake musu.