A jihar Kano ana zanga zanga bisa kama wata ɗaliba da ake zargin ta shigar da kwaya ƙasar saudiyya.

Mahukunta a ƙasar sun kama Zainab ne yayin da suka sauka ƙasar don yin ibadar Umara.

sai dai a Najeriya an tabbatar da cewar babu hannun zainab a ciki, kamar yadda hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyin NDLEA ta bada sanarwa kama mutanen da suka saka jakar kwayar suka maƙala sunanta.

A safiyar yau ne dai ɗalibai a jihar Kano suka fito don yin zanga zanga kan kama zainab, kamar yadda za ku gani a hotunan da ke ƙasa

Alhakin hoto BBC

Leave a Reply

%d bloggers like this: