Rahotannin da ke riskarmu a halin yanzu hukumomin ƙasar saudiyya sun saki Zainab Aliyu

Tun bayan da shugaban ƙasa ya umarci da a gaggauta bin duk hanyar da za a kuɓutar da ita, a halin yanzu dai Zainab Aliyu na shaƙar iskar ƴanci a ƙasar saudiyya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: