Kwamishinan ƴan sandan jihar ne ya bayyana hakan bayan da suka tabbatar da kashe mutum goma bayan ƴan bindiga sun kai hari garin Safana da ke jihar katsina.

Kalli hotunan yadda abin ya kasance


Tuni aka yi jana izar waɗanda suka rasu kamar yadda adsini ya tsara.
Maharan sun ƙona motoci da wasu gidaje a garin