Shugaban ƴan sanda na ƙasa Mohammed Adamu ya cizge kwamishinan yan sanda na jihar kanduna bisa gazawarsa kan ƴan ta addan da suka addabi yankin kaduna zuwa Abuja da sauransu.

An cire kwamishina Ahmed Abdulrahaman inda aka maye gurbinsa da Aji Ali Janga.
An cire kwamishinan ne bisa rashin samun sauƙin garkuwa da mutane, kashe ƙashe da sauransu.

