Wani Tsohon ɗan wasan Liverpool, Craig Johnson,ne ya bawa ƙungiyar liverpool shawara cewa a yanzu ƙarfin ta ya kawo ya kamata ta yi yunƙurin sayen gwarzon ɗan wasan Barcelona Lionel Messi.
Johnson, ya ce darajar Liverpool a halin yanzu ta kai matsayin soma tunkarar sayen manyan ƴan wasa idan akayi la’akari da yadda liverpoo ta lallasa Barcelona da kwallaye 4-0 a zagaye na 2, na wasan kusa da na ƙarshen gasar zakarun Turai.
Barcelona dai ta barar da damar kaiwa zagayen ƙarshe na gasar Zakarun Turai, a wasan da suka fafata da Liverpool duk da cewa, a zagayen farko na wasan kusa da na ƙarshen, Barcelona ta samu nasara a gida da 3-0.



The Network That Could Earns You 5x More Than AdSense: Media.Net
Media.net started Bing and Yahoo’s (they run it together) answer to AdSense
It’s a large network that caters to big advertisers. Their advertising roster includes Forbes, Elle, Cosmopolitan, Reuters, and the like.
Their ad design is genius, so the click-through rates are insane.
They also have mobile-specific ad units, which allow you to test and enhance specifically for mobile traffic. Media.net does a good job here. Not only do they allow mobile ads, but your account rep will design and test them for you.
Head to sign-up page: https://www.centtip.com/earn-10-more
Best Regards,
Brett L. Kern