Gwamanan Kano Abdullahi Ganduje ya sanya hannu kan dokar ƙara masarautun Kano masu zaman kansu.

Masarautun da suka haɗar da Rano, Ƙaraye, Bichi da kuma Gaya sai masarautar cikin gari da Saki Uhammadu Sanusi na ll ke mulkar ƙananan hukumomi 10.

Tuni dai majalisa ta yi karatu na biyu inda ta nemi izinin gwamnan Kano wanda tuni ya rattaɓa hannu a halin yanzu kuwa ta zama doka

Leave a Reply

%d bloggers like this: