Ramadhan: Hudubar Jumu'a Malam Muhammadu Sanusi II 17-05-2019

A hudubarsa ta jiya jumu’a Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II shine ya jagoranci sallar jumu’a a babban masallacin jumu’a na garin Kano a jiya Jumu’a.

 

Sarki Malam Muhammadu Sanusi II ya fara hudubarsa ne da godewa Allah bisa samun kai acikin wannan wata mai albarka na Ramadana, sannan yace An rawaito daga wajen Manzon Allah (s.a.w) cewa yana kiran azumi watan hakuri.

“Azumi ya tara wadannan abubuwa guda uku, muna tuna muku muna tunawa kanmu akan muhimmancin hakuri da juriya akan bin Allah, da barin abinda ya hana, da kuma hakuri akan dukkanin abinda Allah yazo dashi, wannan hakuri idan an yishi akwai lada…”

Kar dai na cikaku da surutu ga cikakkiyar hudubar maimartaba sarkin domin sauraro ko saukewa akan wayoyinku.

Download Now

Ayi sauraro lafiya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: