
1) Da yawa yakamata mugane ba daura aure bane farkon damuwarmu ba
2)Basamun mujine farkon damuwar mataba
AA bin matakai na ilimi wajen yadda za’a zauna chikin aminchi da Tarbiyya
Magana ta farko idan andaura aure shariah tache kechiyar kashayar kabada gurin zama
Tare da ALLAH Shine ya ke rainanmu da dawainiyarmu amma sai ya gindaya mana sharuddah
Duba da hadisin dayake chewa
YAKU TARON SAMARI WANDA YASAMU IKO CHIKINKU YAYI AURE
zuwa Karshen hadisin zamugane ANNABI saw
Bebamu arufeba tunda yache wanda yasami iko koma Annan ba ikon zama daita kawai ake nufiba Aa abubuwane kamar haka
LAFIYA
ABINCHI
GURINZAMA
TARBIYYARTA
DAYARAN DA ZATA HAIFA
kafasani komai ALLAH ne yakeyi
Amma yadora mu hanya ba za mudauki wuka muyanka yayanmu muche ai ALLAH ne Ya kashesuba

Magana Tabiyu mata dakullum suke ganin samun muji shine matsalarsu
to bashi bane samun ingattachen ilimin addini da na zamani
Shine farko Dan zaki samu damar tunanin maikyeu
Sai Kuma samun muji nagari muji nagari shine wanda
Zai kula Da dawainiyarki yasan matsalarki da darajar iyayenki Kuma zaki gane Haka Kafin ki aureshi ta hanyar mu’amalarsa
Karki dauka wanda yake baki
KUDI
WAYA
ANKO
shine wanda zai iya rikeki aa mai fadamuki Gaskiya da ganin giraman iyayenki maisanaah

Matukar Yaya da iyaye mundubi wannan zamu sauki
Muna fatan ALLAH ya kawomana chanji Mai albarka Awannan yanayi da muka tsinchi kanmu
Zamu hadu akaro na 2
Sharif Saihan mai bugu da aya