Hukumar kula da aikin Haji ta Jahar Kano ta sanar da naira miliyan Daya da dubu Dari biyar da talatin da biyar da Dari bakwai da hamsin da hudu a matsayin kudin kujerar aikin hajin bana
1,535,754.

Shugaban hukumar ne ya bayyana hakan a yau yayin zantawarsa da manema labarai.
Nura Ahmad Dakata.

