Allah ya yiwa MD Radio Kano rasuwa yanzu
Umar Sa id Tudun wada ya kasance shugaban feedom group kafin daga bisani aka bashi MD a radio Kano. Marigayin ya rasu sanadin hatsarin mota. Saƙon ta aziyya daga mujallar Matashiya ga iyalansa da sauran abokan aiki.
Shekaru 23 da kafuwar Ganduje Foundation, Gwamna Ganduje ya yi kira ga shugabanni su yi koyi da wannan cibiya
Daga Abba Anwar Yau shekaru ashirin da uku (23) kenan da kafa Gidauniyar Ganduje, wato Ganduje Foundation. A shekarar 1996 ne Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi tunanin samar da wata mikakkiyar hanya da zai kara inganta harkokinsa na…
Buhari na Daf da bayyana sunayen Ministocinsa
sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewa shugaban kasa muhammad Buhari na shirye shryen sanar da sunayen sabbin ministocinsa. Boss ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buari zai sanar da ministocinsa a watan Yuli, yace hakan zai zo ne…
Shugaban Mujallar Matashiya ya yi gugar zana a kan ɓata garin ƴan Jarida
Karen farauta Bismillahirrahmanirrahim Allah ka tsaremu mugun ji da mugun gani Babbar barazanar da ke illa cikin ruwan sanyi bai wuce yadda masu amo da kwarwa ke ƙasƙantar da kansu a gaban bayin talakawa ba. Muddin za a cigaba a…
Zan siyar da kadarorina don biyawa matasan jihar Kano kuɗin Makaranta – Kwankwaso
Tsohon Sanata Rabi u Musa kwankwaso ya bayyana takaicinsa matuƙa na ganin koma baya da jihar Kano ta samu musamman a fannin Ilimi. Kwankwaso ya bayyana cewa duk da ba su da gwamnati szai yi wani yunƙuri na siyar da…
Zamu sa kafar wando da yan hamayya matukar suka cigaba da yunkurin kifar da gwamnati na– MADURO
Shugaban kasar Venizuela Nicolas Maduro yayi barazanar saka kafar wando daya da yan hamayyar kasar muddin suka cigaba da barazanar kifar da gwamnatinsa. Maduro ya bayyana hakan ne ta cikin bayanin da yayi wa Al’ummar kasar ta kafafen yada labarai,…
Kowa ya ganni ya san nafi Kwankwaso koshin lafiya -Gen. Dambazau
Dambarwar siyasar Kano wadda ‘yan magana ke cewa sai ‘yan Kano na cigaba da daukar sabon salo a lokacin da Gwamna Ganduje ke cigaba da jan ragamar mulkinsa a karo na biyu, inda tsagin jam’iyyar adawa ta PDP da dan takararta…
Sai da muka tantance waɗanɗa gwamnan kano zai Nada kwamishinoni ko suna ta’ammali da Kwayoyi–NDLEA
Kwamandan hukumar dake yaki dasha da fataucin miyagun kwayoyi ne Reshen jihar kano Dakta Ibrahim Abdul ya bayyana cewa gwamnatin jihar kano karkashin gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje, da sarkin kano Muhammad sunusi ll suna ba wa hukumar gudunmawa ta…
Batun yawaitar garkuwa da mutane, mafi yawa karya ne– OSINBAJO
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi kira ga yan Najeriya dake zaune a kasashen waje da suyi watsi da yawa-yawan labaran da ake cewa wai garkuwa da mutane ya addabi mutanen Najeriya. Osinbajo ya bayyana hakan ne a lokacin da…
Abba Anwar ya sake zama sakataren yaɗa labaran gwamnan Kano
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sake naɗa Abba Anwar a matsayin dakataren yaɗa labaran gwamnatinsa. Abba Anwar dai ya kasance Sakataren yaɗa labaran gwamnan tun a kusa da ƙarshen zangon mulki na farko. Cikin wata sanarwa da sakataren…