Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Addini

Azumin sitta Shawwal bayan an yi na Ramadan dai dai yake da azumin shekara guda

Shek Muhammad tukur moriki wanda ke da awa a hukumar hukumar hizba ya ja hankali kan azumtar sitta shawwal.

Ya ce manzon Allah S.A.W ya kasance yana azumtar kwanaki shida na shawwal bayan ya kammala azumin watan ramadan

Haka kuma ya kwaɗaitar cewa azumtar kwanaki shida na shawwal bayan an azumci watan Ramadan dai dai yake da azumin shekara guda cif.

Sannan ya ja hankali ga mutane da su kasance masu vigaba da aikata alkhairi ba lallai sai a iya watan ramadan ba kasancewar Allah yana bada lada a kowanne lokaci matuƙar mutum ya yi abin alkhairi.

 

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: