Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Addini

An yi shagalin sallah ƙarama a Hizbah ta Kano

Bikin sallah da aka gudanar a hukumar HISBAH domin murnar zagayowar sallar azumi Wanda ya gudanar a shelkwatar hukuumar dake sharada

Bikin sallah da zallar mata Yan Hisbah Suka shirya karkashin jagorancin shUgabar sa shen ladaftar da Yan hiSbah mata Malama Hauwa shitu ta jagoranta.

Daruruwan mata Yan HISBAH da sauran baki Ne suka halacci bukin damin taya taya juna murna.saga cikin wadanda suka halacci bikin akwai tsohuwar mataimakiyar kwamandar Malama Zahrau muhd umar da mai bawa gwamna shawara haj Mariya Mahdi da sauran manyan baki.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: