Daga Idris Ya u

mutumin mai kimanin shekara 61 mai suna Jeremiah Obifor mazaunin Ojo a garin Legas, ya datsewa wani yaro hannu mai kimanin shekaru 11 bisa zarginsa da yunkurin sace masa kifi.
ya bayyanawa yan sandan yankin cewa, barayi suna yawan satar masa kifin da yake kiwo, lamarin da yasa yaga yaron mai suna Goodluck Amechi yana shawagi a inda yake kiwon, sai yayi zaton barawo ne, nan take yasa adda ya guntile masa hannu.
mai magana da yawun rundunar yan sandan Jihar Legas DSP Bala Elkana ya tabbatar da faruwar al’amarin sannan yace suna gudanar da binkice kafin su turawa kotu

Leave a Reply

%d bloggers like this: