A yammacin yau ne wani jirgin sojin sama mai saukar ungulu ya yi hatsari a Katsina bayan ya dawo daga kai hari cikin wani daji a jihar.

Kwamadan Sojin sama na jihar Marshal Saddiq Abubakar ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya ƙarawa mujallar Matashiya haske.

Harin wanda ya auku da misalin ƙarfe uku da miniti ashirin da biyar.

Jingin dai ya yi hatsari ne bayan ya ƙaddamar  da hari a maɓoyar masu garkuwa da mutane da masu kai hari cikin gari.

Leave a Reply

%d bloggers like this: