Emir of Kano Muhammadu Sanusi II

Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa addu’a da hakuri da kuma riko da alkur’ani sune mafita a duk lokacin da ake al’amura marasa dadi, Sarkin ya bayyana hakanne a safiyar yau jumu’a yayin gabatar da addu’ar zaman lafiya da yake jagoranta a kowanne mako a babban masallacin jumu’a na garin Kano.

Kar dai na cikaku da surutu saurari cikakken bayanin nasa a kasa:

DOWNLOAD NOW

Ayi sauraro lafiya.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: