Babbar kotun jihar Kano tayi watsi da eoƙon ɓangaren masu ƙara wanda masu nadin sarauta a jihar Kano suka shigar suna kalubalantar matakin gwamnatin jihar Kano na samar da Karin masarautu hudu a jihar ba tare da jin tab akin su ba.

A zaman kotun da ya gudana a yau juma’a karkashin mai shari’ar AT Badamasi, alkalin ya yanke hukuncin cewa nadin sarakunan na bisa doka, kuma sun zama sarakunan Kano a dokance suma.

Yanzu haka dai alkali kotun AT Badamasi ya ɗage cigaba da sauraron shari’ar zuwa ranar 27 ga watan da muke ciki domin cigaba da shari ar

Leave a Reply

%d bloggers like this: